iqna

IQNA

watan Muharram
IQNA - Wani masanin tarihin kasar Yemen ya sanar da gano wani rubutun tarihi a lardin Taiz na kasar Yaman, wanda ke da kusan karni biyar.
Lambar Labari: 3490808    Ranar Watsawa : 2024/03/15

Karbala (IQNA) A daren jiya ne 16 ga watan Yuli aka wanke haramin hubbaren Imam Hussain (AS) da ke Karbala a jajibirin watan Muharram .
Lambar Labari: 3489489    Ranar Watsawa : 2023/07/17

Karbala (IQNA) An shirya hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala domin tarbar bakwancin masu ziyara a watan  Muharram.
Lambar Labari: 3489479    Ranar Watsawa : 2023/07/16

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada cewa ayyukan ta'addancin Isra'ila ba zu wuce ba tare da martani ba.
Lambar Labari: 3487652    Ranar Watsawa : 2022/08/07

Tehran (IQNA) Ayatullah Sheikh Isa Qasim ya halarci daren farko na tarurrukan watan Muharram goma a birnin Qum
Lambar Labari: 3487614    Ranar Watsawa : 2022/07/31

Tehran (IQNA) A jajibirin watan Muharram rundunar ‘yan sandan Karbala ta sanar da kafa karin kyamarori sama da 1000 a kofofin shiga da fita na Karbala da ciki da kuma kewayen wuraren ibada na alfarma domin tabbatar da tsaron mahajjata.
Lambar Labari: 3487550    Ranar Watsawa : 2022/07/15

Tehran (IQNA) Imam Sadeq (AS) yaa cewa; duk wanda ya bayyana sirrinmu tamkar ya kashe mu ne ba kuma kisa na kure ba kisa na ganganci.
Lambar Labari: 3486234    Ranar Watsawa : 2021/08/24

Tehran (IQNA) a kowane dare ana gudanar da tarukan juyayin ashura a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3486211    Ranar Watsawa : 2021/08/17

Tehran (IQNA) kamar kowace shekara a bana ma ana gudanar da tarukan kwanaki goma na watan Muharram a hubbaren Sayyida Zainab aminci ya tabbata a gare ta.
Lambar Labari: 3486207    Ranar Watsawa : 2021/08/15

Tehran (IQNA) jami'an 'yan sanda na masarautar Saudiyya sun kai farmaki a kan masu tarukan juyayin dararen Muharram a yankin Qatif.
Lambar Labari: 3486194    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) Sheikh Na’im Кasim ya bayyana cewar idan da ba don martanin Hizbullah ba, da Isra'ila ta ci gaba da kawo wa Labanon hari
Lambar Labari: 3486193    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) Taron canja tutocin masallacin Jamkaran a daidai lokacin shiga watan Muharram
Lambar Labari: 3486186    Ranar Watsawa : 2021/08/10

Tehran (IQNA) an fara gudanar da tarukan watan muharram a Iraki a cikin kwararn matakai na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3485112    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da lamurran hubbaren Imam Ali A Najaf ta sanar da cewa a wanann shekara ba za a gudanar da tarukan ranar Ghadir a wannan hubbare ba.
Lambar Labari: 3485049    Ranar Watsawa : 2020/08/03